Kungiyar NANNM ta Katsina Ta Janye Ma’aikata Daga Asibitoci Saboda Matsalar Garkuwa da Mutane
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NANNM), reshen Jihar Katsina, ta sanar da janye ma’aikata...

