An gudanar da taron karama juna sani da masu ruwa da tsaki akan sauyin yanayi da hanyoyin samar da ruwa a yankuna a jihar Katsina.
A ranar litinin 02-06-2025 kungiyar Climate Adaptation and Resilience in Tropical Drylands (CLARITY) ta shirya taron na yini daya a....

