Bala Abu Musawa Ga Mustapha Inuwa: "Siyasa Ta Sake Ka, Ya Kamata Ka Koma Masallaci Ka Yi Istigfari"
Daga Muhammad Ali Hafizy, @Katsina Times Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Katsina, Bala Abu Musawa, ya mayar da martani....

