Gwamnatin Tarayya ta raba tallafin karatu ga dalibai sama da 8,900 a Arewa maso Yamma – Minista
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa dalibai 8,971 daga jami’o’in tarayya a shiyyoyin Arewa maso Yamma sun ci gajiyar tallafin....
Latest news, reports and analysis · 730 stories
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa dalibai 8,971 daga jami’o’in tarayya a shiyyoyin Arewa maso Yamma sun ci gajiyar tallafin....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | KatsinaTimes Karamar hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina na ci gaba da fama da matsalar tsaro, yayin da....
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa watanni 25 da Malam Nuhu Ribadu ya kwashe a matsayin Mai baiwa Shugaban Ƙasa....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina Times Hukumar Kula da Mahajjatan Kiristoci ta Najeriya (NCPC) ta sanar da cewa za a ci....
Rahoton tsaro daga Ma’aikatar Harkokin Tsaro ta Cikin Gida a Jihar Katsina, ya nuna cewa kananan hukumomi 12 daga cikin....
Gwamnatin Tarayya ta kasafta jimillar naira biliyan 493 domin wasu muhimman ayyuka biyu: kammala hanyar Kano zuwa Katsina mai tsawon....
KATSINA TIMES.A cikin wata hira da ya yi da manena labarai, a ranar Juma'a 15 ga watan Augusta 2025, Alhaji....
Jam’iyyar NNPP ta lashe zaɓen cike gurbi na mazabar Bagwai/Shanono a majalisar dokokin jihar Kano.Jami’in tattara sakamakon zaɓen, Hassan Adamu....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina, 16 ga Agusta 2025Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua, tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a ƙarƙashin....
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Sakkwato ta amince da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na yin....