Shekaru 60 da suka gabata, an taɓa dakatar da Sarkin Daura Muhammadu Bashir

Daga Mu’azu Hassan@ Katsina Times / Katsina City NewsA shekarar 1966, gwamnatin Arewacin Najeriya ta wancan lokacin ta dakatar da Sarkin Daura, Alhaji Muhammadu Bashir, domin gudanar da bincike kan…

Katsina City News November 25, 2026  ·  12:00 AM
| 76 Views
Shekaru 60 da suka gabata, an taɓa dakatar da Sarkin Daura Muhammadu Bashir
Shekaru 60 da suka gabata, an taɓa dakatar da Sarkin Daura Muhammadu Bashir


Daga Mu’azu Hassan

@ Katsina Times / Katsina City News


A shekarar 1966, gwamnatin Arewacin Najeriya ta wancan lokacin ta dakatar da Sarkin Daura, Alhaji Muhammadu Bashir, domin gudanar da bincike kan wasu kadarori da aka danganta da shi.


A lokacin, Hukumar Kula da Kamfanoni da Kadarori ta Jihar Arewa ta yi zargin cewa ta gano wasu kadarori da ke da alaƙa da Sarkin, waɗanda ake zargin an mallake su ta hanyar da ba ta dace da doka ba.


Jaridar New Nigeria ta wancan lokacin ta wallafa wannan labari a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1966, inda ta bayyana cewa an dakatar da Sarkin, tare da fara gudanar da bincike a kansa.


Advertisement

NRS Gateway

Bayan kammala binciken, Sarkin ya koma kan kujerar sarautarsa ta Daura, inda ya ci gaba da mulki har zuwa rasuwarsa a shekarar 2010, yana kan karagar sarautar Sarkin Daura.


Katsina times

@ www.katsinatimes.com 

Facebook page@,katsina city news 

Facebook group. @Katsina city News 

Facebook page @ jaridar Taskar labarai 

You tube channel@ katsina times 

Contact. 07043777779.

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 5 + 8?